1/5
HAUSA 🇳🇬 Labaran Najeriya - Legit.ng NAIJ News screenshot 0
HAUSA 🇳🇬 Labaran Najeriya - Legit.ng NAIJ News screenshot 1
HAUSA 🇳🇬 Labaran Najeriya - Legit.ng NAIJ News screenshot 2
HAUSA 🇳🇬 Labaran Najeriya - Legit.ng NAIJ News screenshot 3
HAUSA 🇳🇬 Labaran Najeriya - Legit.ng NAIJ News screenshot 4
HAUSA 🇳🇬 Labaran Najeriya - Legit.ng NAIJ News Icon

HAUSA 🇳🇬 Labaran Najeriya - Legit.ng NAIJ News

Genesis Media
Trustable Ranking IconTrusted
1K+Downloads
276.5kBSize
Android Version Icon4.4 - 4.4.4+
Android Version
2.0.0(16-07-2022)Latest version
-
(0 Reviews)
Age ratingPEGI-3
Download
DetailsReviewsVersionsInfo
1/5

Description of HAUSA 🇳🇬 Labaran Najeriya - Legit.ng NAIJ News

⭐️ Manhajar Labaran

(NAIJ.com) shine mafi saukin amfanin. karanta labaran Najeriya da Duniya, kuma mafi saukin data.

⭐️

- Jaridan yanar gizo na daya a Najeriya. Legig.ng shafin labaran zamani ne a Najeriya. Mun samar da ita ne domin zaba muku sahihan labarai masu kayatarwa, nishadantarwa, da kuma amfanarwa. Legit.ng na kan gaba wajan sama muku labarai.

⭐️ A watan oktoban 2018, NAIJ.com ta koma

. Babban manufar NAIJ.com tun farko shine kare jama’a daga jabun labarai, saboda haka, wannan sabon suna zai haskaka hakan. Muna tantance labarai kafin wallafawa domin kare yada labarai maras inganci. Da wannan sabuwar suna, komai zai kara inganci har da saukin karantasu. Saukar da manhajar

domin tabbatar da hakan.

⭐️ A

(NAIJ.com) za ku iya karanta:

. Labaran duniya;

. Labaran Kasuwanci da tattalin arziki;

. Labarun Siyasa;

. Labarun Wasanni da Kwallon kafa;

. Labaran Shakatawa;

. Rahotanni cikin bidiyo da hotuna;

. Hira da jarumai;

. Labaran dukkan abubuwan da ke faruwa;

. Binciken yan jarida mai zurfi.

⭐ Ku yi amfani da manhajar labaranmu, Za ku iya karanta labarai ba tare da yanar gizo ba, za ku samu sanarwa idan labari mai dumi ya fito, za ku iya ajiye labarin da kuke bukata anjima, za ku iya musharaka cikin tattaunawa da jama'a, za ku iya aikawa yan uwa da abokan arziki. Kasance cikin jama'ar

(NAIJ.com).

⭐ Za muyi farin cikin jin ra'ayoyinku da shawarwari domin inganta wannan manhaja. Ku tuntubemu a

👍

⭐ Idan kuna son mun wallafa ra’ayoyinku a shafukan ra’ayi da sada zumunta, rubuta

a cikin rubutunka.


⭐ Read Nigerian breaking news and other trending news in Nigeria in the Hausa language in our Hausa free news app. This Hausa news app is created by Legit.ng (former NAIJ.com) for Hausa speakers. Enjoy our Legit NAIJ app for reading the most breaking and trending news, top news, and hot news in Nigeria in the Hausa language!

🇳🇬

🇳🇬

HAUSA 🇳🇬 Labaran Najeriya - Legit.ng NAIJ News - Version 2.0.0

(16-07-2022)
Other versions
What's new⭐ A ranar 17 ga watan Oktoba 2018, manhajar labaran Najeriya NAIJ.com zai sauya suna zuwa Legit.ng :tada:⭐ Za ku iya saukar da shi cikin 9MB kacal kuma ku samu labarai da duminsu, na kasuwanci da tattalin arziki, wasannin kwallo, labaran duniya, ra'ayi riga, siyasa, da sauransu.⭐ Mun kara gudun bude labarai a manhajar ba tare da bata lokaci ba.

There are no reviews or ratings yet! To leave the first one please

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

HAUSA 🇳🇬 Labaran Najeriya - Legit.ng NAIJ News - APK Information

APK Version: 2.0.0Package: com.naij.hausa
Android compatability: 4.4 - 4.4.4+ (KitKat)
Developer:Genesis MediaPrivacy Policy:https://www.naija.ng/privacy.htmlPermissions:0
Name: HAUSA 🇳🇬 Labaran Najeriya - Legit.ng NAIJ NewsSize: 276.5 kBDownloads: 4Version : 2.0.0Release Date: 2024-05-18 04:38:33Min Screen: SMALLSupported CPU:
Package ID: com.naij.hausaSHA1 Signature: C6:48:1E:7A:A1:EB:69:77:D0:C8:0E:BB:71:AF:CA:CF:D2:F7:4E:9EDeveloper (CN): TUT.BYOrganization (O): TUT.BYLocal (L): MinskCountry (C): BYState/City (ST): MinskPackage ID: com.naij.hausaSHA1 Signature: C6:48:1E:7A:A1:EB:69:77:D0:C8:0E:BB:71:AF:CA:CF:D2:F7:4E:9EDeveloper (CN): TUT.BYOrganization (O): TUT.BYLocal (L): MinskCountry (C): BYState/City (ST): Minsk

Latest Version of HAUSA 🇳🇬 Labaran Najeriya - Legit.ng NAIJ News

2.0.0Trust Icon Versions
16/7/2022
4 downloads276.5 kB Size
Download

Other versions

1.0.20Trust Icon Versions
16/6/2021
4 downloads14.5 MB Size
Download
1.0.17Trust Icon Versions
27/2/2021
4 downloads14.5 MB Size
Download
1.0.16Trust Icon Versions
4/10/2020
4 downloads12.5 MB Size
Download